{"id":50382,"date":"2023-11-11T12:13:49","date_gmt":"2023-11-11T08:43:49","guid":{"rendered":"https:\/\/edutsn.com\/karatu-a-jamiar-arak\/"},"modified":"2023-11-11T12:13:49","modified_gmt":"2023-11-11T08:43:49","slug":"karatu-a-jamiar-arak","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/karatu-a-jamiar-arak\/","title":{"rendered":"Karatu a Jami&#8217;ar Arak"},"content":{"rendered":"<div class=\"pvc_clear\"><\/div><p id=\"pvc_stats_50382\" class=\"pvc_stats all  \" data-element-id=\"50382\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg aria-hidden=\"true\" focusable=\"false\" data-prefix=\"far\" data-icon=\"chart-bar\" role=\"img\" xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" viewBox=\"0 0 512 512\" class=\"svg-inline--fa fa-chart-bar fa-w-16 fa-2x\"><path fill=\"currentColor\" d=\"M396.8 352h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V108.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v230.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zm-192 0h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V140.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v198.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zm96 0h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V204.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v134.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zM496 400H48V80c0-8.84-7.16-16-16-16H16C7.16 64 0 71.16 0 80v336c0 17.67 14.33 32 32 32h464c8.84 0 16-7.16 16-16v-16c0-8.84-7.16-16-16-16zm-387.2-48h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8v-70.4c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v70.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8z\" class=\"\"><\/path><\/svg><\/i> <img decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/www.edutsn.com\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif\" =0 title=\"\"><\/p><div class=\"pvc_clear\"><\/div><p><b>Jami&#8217;ar Arak (University of Arak)<\/b> \u0257aya ce daga cikin manyan jami&#8217;o&#8217;in gwamnati wadda ke cikin garin Arak. Garin Arak kuma \u0257aya ne daga cikin manyan garuruwan tsakiyar Iran kuma shi ne babban birnin lardin Markazi. Garin na da yanayi mai tsananin sanyi da iska mai danshi a lokacin sanyi da kuma busashsshen iska a lokacin zafi, akwai duwatsu a kewayen garin, tafkin Meighan da jejin Farahan duk abubuwa ne da suke da tasiri a yanayin garin.<\/p>\n<h2><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Gabatarwa\"><\/span>Gabatarwa<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<p>Jami&#8217;ar Arak na daga cikin jami&#8217;o&#8217;i mafi kyau na Iran. Tana kar\u0253ar \u0257alibai a kwasa-kwasai sama da 150 a duka matakan karatu. Yanzu haka jami&#8217;ar na da \u0257alibai 7160 da malamai 521. Zuwa yanzu jami&#8217;ar ta wallafa ma\u0199ala 5102 a wallafe-wallafe da tarukan cikin gida.<\/p>\n<p>Jami&#8217;ar Arak ta mallaki lambar yabo kuma ta wallafa mujalla 12 na musamman sannan ta shirya taruka 8 zuwa yanzu. Har ila yau jami&#8217;ar ta wallafa ma\u0199ala 6160 a matakin \u0199asa da \u0199asa. A shekarar 2023 da yawan ma\u0199alolin da aka wallafa a wannan jami&#8217;ar suna \u0257auke da kalmomin &#8220;SELF&#8221; da &#8220;virtual training&#8221; a matsayin muhimman kalmomin ma\u0199ala. <\/p>\n<p>Wannan jami&#8217;a wadda a halin yanzu ita ce cibiyar koyarwa mafi girma da inganci a lardin, ta fara aiki ne a shekarar 1971 da sunan kwalejin kimiyya ta Arak a \u0199ar\u0199ashin jami&#8217;ar Tarbiat Moalem ta <a href=\"https:\/\/edutsn.com\/tehran\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Tehran<\/a>. A shekarar 1989 ta zama jami&#8217;a mai zaman kanta inda ta ci gaba da aiki da suna Jami&#8217;ar Tarbiat Moalem ta Arak. An canja mata suna zuwa Jami&#8217;ar Arak ne a shekarar 1996 bayan an samar da tsarin bun\u0199asa ta da \u0199ara mata yawan makarantu da sabbin kwasa-kwasai.<\/p>\n<h2><img fetchpriority=\"high\" decoding=\"async\" class=\"aligncenter wp-image-39251 size-full\" src=\"https:\/\/edutsn.com\/wp-content\/uploads\/2023\/11\/%D8%AF%D8%A7%D9%86%D8%B4%DA%AF%D8%A7%D9%87-%D8%A7%D8%B1%D8%A7%DA%A9-2.jpg\" alt=\"Karatu a Jami&#039;ar Arak\" width=\"700\" height=\"700\" title=\"\"><\/h2>\n<h2><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Martabar_Jamia\"><\/span>Martabar Jami&#8217;a <span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<p dir=\"RTL\">Tsarin ranking na QS \u0257aya ne daga cikin tsarurrukan ranking \u0257in jami&#8217;o&#8217;i na duniya wanda \u0199ungiyar &#8220;Quacquarelli Symonds&#8221; ta \u0199asar England ke jagoranta. Tsarin na QS ya fara ranking \u0257in jami&#8217;o&#8217;i tun daga shekarar 2010. A sakamakon da tsarin na QS ya fitar a shekarar 2023, jami&#8217;ar Arak ta zo a matsayi na 651 &#8211; 700 a tsakanin jami&#8217;o&#8217;i 760 na yankin Asia, ta kuma samu matsayi na 12 a tsakanin jami&#8217;o&#8217;in \u0199asar Iran da suka samu shiga ranking \u0257in.<\/p>\n<p dir=\"RTL\"> A tsarin ranking na TIMES kuma jami&#8217;ar ta Arak ta samu matsayi na 1201+ a tsakanin jami&#8217;o&#8217;i 1600 daga \u0199asashe 99 mabambanta na duniya. Haka kuma a tsakanin jami&#8217;o&#8217;i 58 na \u0199asar Iran wa\u0257anda tsarin na TIMES ya tantance, jami&#8217;ar Arak ta zo a matsayi na 46.<\/p>\n<p dir=\"RTL\">Har ila yau, jami&#8217;ar ta samu matsayi na 801 &#8211; 1000 a fannin engineering da technology (general engineering, electrical and electronic engineering, aerospace eng, civil eng, chemical eng). A \u0253angaren physical science (mathematics and statistics, physics and astronomy, chemistry, geology, enviromental science, da soil science) kuma ta samu matsayi na 1001+.<\/p>\n<h2 dir=\"RTL\"><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Ku%C9%97in_makarantar_jamiar_Arak\"><\/span>Ku\u0257in makarantar jami&#8217;ar Arak<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<div id=\"footable_parent_47532\"\n         class=\" footable_parent ninja_table_wrapper loading_ninja_table wp_table_data_press_parent semantic_ui colored_table\">\n                <table data-ninja_table_instance=\"ninja_table_instance_0\" data-footable_id=\"47532\" data-filter-delay=\"1000\" aria-label=\"\u062f\u0627\u0646\u0634\u06af\u0647\u0627 \u0648\u0632\u0627\u0631\u062a \u0639\u0644\u0648\u0645 \u0627\u0631\u0627\u06a9\"            id=\"footable_47532\"\n           data-unique_identifier=\"ninja_table_unique_id_4163327884_47532\"\n           class=\" foo-table ninja_footable foo_table_47532 ninja_table_unique_id_4163327884_47532 ui table  grey nt_type_legacy_table fixed celled striped compact vertical_centered inverted footable-paging-right ninja_table_search_disabled ninja_table_pro\">\n                <colgroup>\n                            <col class=\"ninja_column_0 \">\n                            <col class=\"ninja_column_1 \">\n                            <col class=\"ninja_column_2 \">\n                            <col class=\"ninja_column_3 \">\n                    <\/colgroup>\n        <thead>\n<tr class=\"footable-header\">\n                                                                        <th scope=\"col\"  class=\"ninja_column_0 ninja_clmn_nm_faculty \">Faculty<\/th><th scope=\"col\"  class=\"ninja_column_1 ninja_clmn_nm_bachelordegree \">Bachelor Degree<\/th><th scope=\"col\"  class=\"ninja_column_2 ninja_clmn_nm_masterdegree \">Master Degree<\/th><th scope=\"col\"  class=\"ninja_column_3 ninja_clmn_nm_phd \">PhD<\/th><\/tr>\n<\/thead>\n<tbody>\n\n<\/tbody><!--ninja_tobody_rendering_done-->\n    <\/table>\n    \n    \n    \n<\/div>\n\n<h2 dir=\"RTL\"><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Makarantu\"><\/span>Makarantu<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<h3><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Basic_Sciences\"><\/span>Basic Sciences<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\n<p>Wannan kwalejin na nan a cikin babbar harabar jami&#8217;ar ta Arak. A kwalejin mai girman murabba&#8217;in mita 3800 inda ake yin kwas 11 a \u0199ar\u0199ashin department 6, a matakin digiri, masters, da PhD akwai abubuwa irinsu \u0257akin defense, \u0257akin computer na \u0257aliban masters da phd, azuzuwan karatu masu kayan kallo da sauraro, laboratory na psychology, studio da photolab. Bayan kammala ginin kwalejin sport science a Sardasht, department \u0257in physical education ta koma can, kwalejin literature shi ma yana sardasht dukda cewa tsarin karatunsu da shugabancinsu ya bambanta.<\/p>\n<h3><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Technical_Engineering\"><\/span>Technical Engineering<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\n<p>Kwalejin Technical Engineering yana daga cikin sabbin makarantun da aka bu\u0257e a jami&#8217;ar Arak a shekarar 2006 a harabar Sardasht, kodayake dama akwai kwalejin a wani wuri na haya kafin a kammala gina shi a wannan muhallin. Akwai department 7 a kwalejin tare da ingantattun kayan aiki da \u0257akunan gwaje-gwaje.<\/p>\n<p>Kwalejin ya fara aiki a wannan wuri mai girman murabba&#8217;in mita 11000 bayan kar\u0253ar izini a shekarar 2000, ya kuma baro tsohon muhallinsa na haya.<\/p>\n<h3><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Makarantar_Basic_Sciences\"><\/span><span id=\".D8.AF.D8.A7.D9.86.D8.B4.DA.A9.D8.AF.D9.87.D9.94_.D8.B9.D9.84.D9.88.D9.85_.D9.BE.D8.A7.DB.8C.D9.87\"><\/span><span id=\"\u062f\u0627\u0646\u0634\u06a9\u062f\u0647\u0654_\u0639\u0644\u0648\u0645_\u067e\u0627\u06cc\u0647\" class=\"mw-headline\">Makarantar Basic Sciences<\/span><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\n<p>Shi kuma kwalejin Basic Science ya baro tsohon muhallinsa na haya inda ya fara aiki a muhallinsa na yanzu mai girman murabba&#8217;in mita 12000 a shekarar 2002. A kwalejin akwai sassan koyarwa wato department guda 4 na mathematics, physics, chemistry, da biology da fannoni 7 a \u0199ar\u0199ashinsu a matakin digiri, department 4 masu fannoni 24 a matakin masters, da kuma fannonin organic chemistry, mineral chemistry, physical chemistry, theoritical physics, solid state physics, fundamental particle physics, da kuma developmental cell biology. Kwalejin na \u0257aukar \u0257alibai a matakan karatu daban-daban kuma yana da ingantattun kayan aiki wa\u0257anda suka ke\u0253anci kowane department.<\/p>\n<h3><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Economics_and_Administrative_Sciences\"><\/span>Economics and Administrative Sciences<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\n<p>An bu\u0257e wannan makarantar a shekarar 2019 amma muhallinta ya jima sosai don kuwa akwai shi tun kusan lokacin da aka assasa jami&#8217;ar. Kwalejin ya fara aiki da kwasa-kwasan Law da Economics, amma a shekarar 2019 ne aka \u0199ara masa da kwas \u0257in Industrial Management bayan amincewar majalisar \u0199oli ta ma&#8217;aikatar ilimi.<\/p>\n<h3><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Literature_and_Foreign_Languages\"><\/span>Literature and Foreign Languages<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\n<p>A shekarar 2016 a wani zama na shuwagabannin jami&#8217;ar da kwamitin tafiyarwa na jami&#8217;ar, an tattauna yiwuwar samar da kwalejin literature inda aka amince da \u0199udurin. Daga \u0199arshe kwamitin zartarwa na jami&#8217;ar shi ma ya amince da samar da kwalejin na Literature. A halin yanzu wannan kwalejin yana da kusan \u0257alibai 900 masu karatu a matakan karatu daban-daban.<\/p>\n<h3><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Agriculture_and_Environment\"><\/span>Agriculture and Environment<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\n<p>An assasa wannan kwaleji a shekarar 2001 kuma yana da department 7 na koyarwa. Muhallin da wannan kwalejin take yanzu wuri ne mai kyau wanda kusan ya cika duka sharu\u0257a. A kwalejin akwai wani fili na gona mai girman hekta 160 wanda a nan ake yin ayyukan bita na noma, filin na jami&#8217;a ne amma tana ba mutanen gari haya na \u0257an wani lokaci a kowace shekara.<\/p>\n<h3><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Human_Science\"><\/span>Human Science<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\n<p>Wannan kwalejin na nan a cikin babbar harabar jami&#8217;ar ta Arak. A kwalejin mai girman murabba&#8217;in mita 3800 inda ake yin kwas 11 a \u0199ar\u0199ashin department 6, a matakin digiri, masters, da PhD akwai abubuwa irinsu \u0257akin defense, \u0257akin computer na \u0257aliban masters da phd, azuzuwan karatu masu kayan kallo da sauraro, laboratory na psychology, studio da photolab. Bayan kammala ginin kwalejin sport science a Sardasht, department \u0257in physical education ta koma can, kwalejin literature shi ma yana sardasht dukda cewa tsarin karatunsu da shugabancinsu ya bambanta.<\/p>\n<h3><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Sport_Sciences\"><\/span>Sport Sciences<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\n<p>An assasa wannan kwaleji a shekarar 2017. Department \u0257in physical education ya kasance a \u0199ar\u0199ashin kwalejin human science har zuwa lokacin da aka assasa wannan kwaleji na sport science a Sardasht. Kwalejin na da abubuwa kamar zauren wasanni \u0257auke da ingantattun kayan aiki, ana kuma gabatar da fannoni 3 a cikinsa<\/p>\n<h3><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Art\"><\/span>Art<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\n<p>A halin yanzu ana yin kwas 3 a wannan kwaleji na Art. \u018aaya daga cikin hadafofin jami&#8217;ar Arak na samar da wannan kwaleji shi ne mayar da hankali wajen bun\u0199asa fannonin fasaha (art) na cikin gida, na \u0199asa da kasuwanci.<\/p>\n<h2><img decoding=\"async\" class=\"aligncenter wp-image-39239 size-full\" src=\"https:\/\/edutsn.com\/wp-content\/uploads\/2023\/11\/%D8%AF%D8%A7%D9%86%D8%B4%DA%AF%D8%A7%D9%87-%D8%A7%D8%B1%D8%A7%DA%A9-3.jpg\" alt=\"Karatu a Jami&#039;ar Arak\" width=\"700\" height=\"700\" title=\"\"><\/h2>\n<h2><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Kwasa-Kwasai\"><\/span>Kwasa-Kwasai<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<ul>\n\t<li>Psychology (BSc), General Psychology (MSc)<\/li>\n\t<li>Educational Sciences (BSc), Educational Technology (MSc)<\/li>\n\t<li>Theology (BSc), Qur&#8217;an and Hadith Sciences (MSc, PhD)<\/li>\n\t<li>Islamic Studies (BSc)<\/li>\n\t<li>History (BSc), History of the Islamic Period (MSc)<\/li>\n\t<li>Counseling (BSc)<\/li>\n\t<li>Persian Language and Literature (BSc, MSc, PhD)<\/li>\n\t<li>Arabic Language and Literature (BSc, Master&#8217;s, PhD)<\/li>\n\t<li>English Language and Literature (BSc, MSc)<\/li>\n\t<li>English Translator (BSc, MSc)<\/li>\n\t<li>English language teaching (BSc, MSc)<\/li>\n\t<li>Political Science (BSc)<\/li>\n\t<li>Law (BA)<\/li>\n\t<li>Economics (BSc)<\/li>\n\t<li>Industrial Management (BSc)<\/li>\n\t<li>Environment (BSc, MSc)<\/li>\n\t<li>Medicinal and Aromatic Plants (associate, BSc, MSc)<\/li>\n\t<li>Medicinal and Aromatic Plants (associate, BSc, MSc)<\/li>\n\t<li>Water Engineering (BSc, MSc)<\/li>\n\t<li>Agricultural Machinery (BSs, MSc)<\/li>\n\t<li>Animal Science (BSc, MSc)<\/li>\n\t<li>Biosystem Mechanical Engineering (BSc, MSc)<\/li>\n\t<li>Chemical Engineering (BSc, MSc, PhD)<\/li>\n\t<li>Civil Engineering (Bachelor&#8217;s, MSc)<\/li>\n\t<li>Computer Engineering (Bachelor&#8217;s, MSc, PhD)<\/li>\n\t<li>Power and Telecommunication Electrical Engineering (BSc) &#8211; Power and Control (MSc)<\/li>\n\t<li>Mechanical Engineering (BSc, MSc)<\/li>\n\t<li>Materials and Metallurgy Engineering (BSc, MSc)<\/li>\n\t<li>Industrial Engineering (BSc)<\/li>\n\t<li>Mathematics (BSc, MSc, PhD)<\/li>\n\t<li>Physics (BSc, MSc, PhD)<\/li>\n\t<li>Chemistry (BSc, MSc, PhD)<\/li>\n\t<li>Biology (BSc, MSc, PhD)<\/li>\n\t<li>Statistics (BSc)<\/li>\n\t<li>Carpet (BA)<\/li>\n\t<li>Handicrafts (BA)<\/li>\n\t<li>Graphics (BA)<\/li>\n\t<li>Cartography (BA)<\/li>\n\t<li>Movement Behavior and Sports Psychology (Bsc, MSc)<\/li>\n\t<li>Pathology and Physiology (BSc, MSc)<\/li>\n\t<li>Sports Management (BSc and MSc)<\/li>\n<\/ul>\n<h2><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Abubuwan_More_Rayuwa\"><\/span>Abubuwan More Rayuwa<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<p>Daga cikin abubuwan da jami&#8217;ar Arak take da akwai zauren wasanni, self na abinci, masallaci, koren fili, da sauransu. A kwalejin Human Science na jami&#8217;ar akwai zauren defense, \u0257akin computer, azuzuwan kallo da saurare, laboratory na psychology, studio da photolab.<\/p>\n<p>A kwalejin technical engineering akwai kayan aiki na musamman da \u0257akunan gwaje-gwaje. A kwalejin basic science akwai gidan tarihi, plant herbarium, \u0257akunan gwaje-gwaje na musamman \u0257auke da kayan aiki na zamani, \u0257akin computer, da ke\u0253antaccen laburare.<\/p>\n<h2><img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" class=\"aligncenter wp-image-39243 size-full\" src=\"https:\/\/edutsn.com\/wp-content\/uploads\/2023\/11\/%D8%AF%D8%A7%D9%86%D8%B4%DA%AF%D8%A7%D9%87-%D8%A7%D8%B1%D8%A7%DA%A9-4.jpg\" alt=\"Karatu a Jami&#039;ar Arak\" width=\"700\" height=\"700\" title=\"\"><\/h2>\n<h2><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Wuraren_kwana\"><\/span>Wuraren kwana<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<ul>\n\t<li>Wurin kwana na Shahid Golamreza Rezayi (na maza) a harabar Sardasht (ya ke\u0253anci \u0257aliban engineering, sport science, da basic science)<\/li>\n\t<li>Wurin kwana na Amirkabir (na maza) a harabar Arak (ya ke\u0253anci \u0257aliban agriculture, management science, economics, literature, da human science)<\/li>\n\t<li>Wurin kwana na Al Zahra (na mata)<\/li>\n<\/ul>\n<h2><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Yanayin_Wuri\"><\/span>Yanayin Wuri<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<p>Jami&#8217;ar Arak na nan a unguwar Hefdah Dastgah a garin Arak, titin Taleghani, Daneshjo. A kusa da jami&#8217;ar akwai wurare kamar kemis na Helal Ahmar, Ale Ich Cafe, Pasaj Rouz, da Mo&#8217;allem Hotel.<\/p>\n<p><strong>Adireshi:<\/strong> Arak, Meidan Basij, Bolvare Karbala, University of Arak<\/p>\n<p><strong>Shafin jami&#8217;a:<\/strong> <a href=\"http:\/\/araku.ac.ir\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">http:\/\/araku.ac.ir <\/a> <\/p>\n<hr>\n<h2><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Tambayoyi_da_ake_yi_game_da_jamiar_Arak\"><\/span>Tambayoyi da ake yi game da jami&#8217;ar Arak<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<ol>\n\t<li><strong>Hostel nawa jami&#8217;ar Arak take da su?<br>\n<\/strong> Wannan jami&#8217;a na da hostel masu yawa saboda yawan \u0257alibanta. Za ku iya samun cikakken bayani a cikin rubutunmu.<\/li>\n\t<li>Wasu <strong>irin abubuwa jami&#8217;ar take da shi kuma minene alfanun karatu a jami&#8217;ar?<br>\n<\/strong> Daga cikin fa&#8217;idojin da za ku samu na karatu a wannan jami&#8217;ar shi ne kayan aiki na zamani da take da su da kuma nasarorin da ta samu wanda mun ambace su a cikin wannan ma\u0199alar.<\/li>\n\t<li><strong>Makarantun wannan jami&#8217;a nawa kuma a wasu fannoni suke aiki?<br>\n<\/strong> Jami&#8217;ar ta kasu kashi biyu sannan tana da makarantu 6, mun kawo fannonin a cikin rubutunmu.<\/li>\n<\/ol>","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<div class=\"pvc_clear\"><\/div><p id=\"pvc_stats_50382\" class=\"pvc_stats all  \" data-element-id=\"50382\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg aria-hidden=\"true\" focusable=\"false\" data-prefix=\"far\" data-icon=\"chart-bar\" role=\"img\" xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" viewBox=\"0 0 512 512\" class=\"svg-inline--fa fa-chart-bar fa-w-16 fa-2x\"><path fill=\"currentColor\" d=\"M396.8 352h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V108.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v230.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zm-192 0h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V140.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v198.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zm96 0h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V204.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v134.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zM496 400H48V80c0-8.84-7.16-16-16-16H16C7.16 64 0 71.16 0 80v336c0 17.67 14.33 32 32 32h464c8.84 0 16-7.16 16-16v-16c0-8.84-7.16-16-16-16zm-387.2-48h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8v-70.4c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v70.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8z\" class=\"\"><\/path><\/svg><\/i> <img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/www.edutsn.com\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif\" border=0 \/><\/p><div class=\"pvc_clear\"><\/div>Jami&#8217;ar Arak (University of Arak) \u0257aya ce daga cikin manyan jami&#8217;o&#8217;in gwamnati wadda ke cikin garin Arak. Garin Arak kuma \u0257aya ne daga cikin manyan garuruwan tsakiyar Iran kuma shi ne babban birnin lardin Markazi. Garin na da yanayi mai&#8230;","protected":false},"author":127,"featured_media":39250,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[973,974,972],"tags":[1018],"class_list":["post-50382","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-makarantu","category-makarantun-da-ke-arashin-maaikatar-ilimi","category-shafi","tag-markazi-hau"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/50382","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/users\/127"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=50382"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/50382\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/media\/39250"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=50382"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=50382"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=50382"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}