{"id":50469,"date":"2023-12-13T09:08:39","date_gmt":"2023-12-13T05:38:39","guid":{"rendered":"https:\/\/edutsn.com\/manyan-laburarukan-%c6%99asar-iran\/"},"modified":"2024-12-19T17:12:41","modified_gmt":"2024-12-19T13:42:41","slug":"manyan-laburarukan-%c6%99asar-iran","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/manyan-laburarukan-%c6%99asar-iran\/","title":{"rendered":"Manyan laburarukan \u0199asar Iran"},"content":{"rendered":"<div class=\"pvc_clear\"><\/div><p id=\"pvc_stats_50469\" class=\"pvc_stats all  \" data-element-id=\"50469\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg aria-hidden=\"true\" focusable=\"false\" data-prefix=\"far\" data-icon=\"chart-bar\" role=\"img\" xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" viewBox=\"0 0 512 512\" class=\"svg-inline--fa fa-chart-bar fa-w-16 fa-2x\"><path fill=\"currentColor\" d=\"M396.8 352h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V108.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v230.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zm-192 0h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V140.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v198.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zm96 0h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V204.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v134.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zM496 400H48V80c0-8.84-7.16-16-16-16H16C7.16 64 0 71.16 0 80v336c0 17.67 14.33 32 32 32h464c8.84 0 16-7.16 16-16v-16c0-8.84-7.16-16-16-16zm-387.2-48h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8v-70.4c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v70.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8z\" class=\"\"><\/path><\/svg><\/i> <img decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/www.edutsn.com\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif\" =0 title=\"\"><\/p><div class=\"pvc_clear\"><\/div><p style=\"text-align: justify;\">\u0198asar Iran mai tarihin ilimi, kimiyya, al&#8217;ada, na da laburaruka masu \u0257auke da taskokin da ba kasafai ake iya samunsu a sauran \u0199asashe ba. \u0198asarmu ta tanadar muku wa\u0257annan resources \u0257in domin taimaka muku wurin cimma hadafinku. <br \/>\r\nManufarmu ita ce sau\u0199a\u0199a muku karatu a Iran ta hanyar sau\u0199a\u0199a muku za\u0253en gari da jami&#8217;a da kuke son ku yi karatu a ciki. A gaba ka\u0257an za mu kawo muku bayanai a kan laburaruka da resources masu inganci na \u0199asar Iran. Idan kuna sha&#8217;awar karatu ko gabatar da ayyukan research a \u0199asar Iran, ku kasance tare da mu har zuwa \u0199arshen wannan rubutun.<\/p>\r\n<h2 style=\"text-align: justify;\"><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Manyan_laburarukan_%C6%99asar_Iran\"><\/span>Manyan laburarukan \u0199asar Iran<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">1- Laburaren Melli<\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">2- Laburaren Jundi Shapur (Iran Mall Complex)<\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">3- Babban laburaren Sharif University of Technology<\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">4- Babban Laburaren University of Tehran<\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">5- Sansanin laburarukan gama-gari na garin Tehran<\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">6- Laburaren Tibyan<\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">7- Noor Digital Library<\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">8- Babban Laburaren Hakim Sabzevari University<\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">9- Babban Laburaren Research Institute of Humanities and Cultural Studies<\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">10- Babban Laburaren Islamic Azad university<\/p>\r\n<h3 style=\"text-align: justify;\"><span class=\"ez-toc-section\" id=\"1%E2%80%93_Laburaren_Melli\"><\/span><strong>1<\/strong><strong>&#8211; Laburaren Melli <\/strong><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\r\n<p style=\"text-align: justify;\"><strong><a href=\"http:\/\/nlai.ir\/\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Laburaren Melli na Iran<\/a><\/strong> ya fara aiki a shekarar 1937 a hukumance, a shekarar 2002 bisa amincewar majalisar tafiyarwa ta \u0199oli, an ha\u0257e laburaren na melli da ma&#8217;aikatar taskace bayanai ta \u0199asa, yanzu haka su biyun sun ci gaba da aiki amma a rarrabe. Laburaren Melli (National Library) na nan a babbar hanyar Shahid Haghani, ita kuma ma&#8217;aikatar taskace bayanai ta \u0199asa na nan a titin Mirdamad a garin Tehran. Ofishin membership da ma&#8217;aikatar taskace bayanai su ke da alhakin bibiya da tantance maziyarta laburaren, hakazalika akwai katin shaida na membership mai matakai daban-daban da ake ba maziyartan domin su samu isa ga littafan musamman.<\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">Laburaren Melli \u0257aya ne daga cikin <strong>manyan laburarukan \u0199asar Iran<\/strong> yana da girman murabba&#8217;in mita 9,700 a wani gini mai hawa 8, sannan mafi yawan littafai da taskokin \u0199asa na fannin adabi, falsafa da irfani, fi\u0199ihu da usul, litikanci da ilimin taurari, tarihi da wani rukunin fassarar farko na littafan aro wa\u0257anda aka rubuta a harsunan \u0199asashen waje (zuwa yaren farsi).<\/p>\r\n<h3 style=\"text-align: justify;\"><span class=\"ez-toc-section\" id=\"2-_Laburaren_Jundishapur_Iran_Mall_Complex\"><\/span><strong>2- <\/strong> <strong>Laburaren Jundishapur Iran Mall Complex <\/strong><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">Za a iya cewa laburaren Jundishapur da ke Iran Mall a garin Tehran shi ne mafi salo da \u0199awa a cikin <strong>manyan laburare guda goma na Iran<\/strong> da muka ambata. Laburaren yana da kyan kallo saboda tsarin gininsa na musamman wanda ya yi kama da irin ginin laburare na \u0199asashen turai na da, laburaren na \u0257aukar hankalin maziyarta ta yadda har wasu na zuwa laburaren musamman dan sha\u0199atawa da \u0257aukar hotunan selfie. Yawan masu zuwa yawon bu\u0257e ido har ya zarce na masu zuwa karatu. Laburaren Jundishapur shi ne na biyu ta kowace fuska, daga Laburaren Melli sai shi. Yana da girman murabba&#8217;in mita 3,300.<\/p>\r\n<h3 style=\"text-align: justify;\"><span class=\"ez-toc-section\" id=\"3-_Babban_Laburaren_Sharif_University_of_Technology\"><\/span><strong>3- Babban Laburaren Sharif University of Technology<\/strong><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">Laburaren jami&#8217;ar fashaha ta Sharif ya fara aiki ne a shekarar 1965 a fannin Science and Engineering. Wannan laburare shi ne laburare na 3 a cikin manyan <strong>laburarukan \u0199asar Iran<\/strong> kuma yana nan a ginin Mujtahidi mai girman murabba&#8217;in mita 6000 a hawa 6. Babban laburaren jami&#8217;ar fasaha ta Sharif na da \u0253angarori daban-daban kamar haka: Sashen management, sashen accounting da scientific information consultancy, media and documents provision, sashen aro, thesis, da sashen wallafe-wallafe da order.<\/p>\r\n<h3 style=\"text-align: justify;\"><span class=\"ez-toc-section\" id=\"4-_Babban_laburaren_University_of_Tehran\"><\/span><strong>4- Babban laburaren University of Tehran<\/strong><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">Babban laburaren jami&#8217;ar Tehran shi ne laburare mafi girma a tsakanin laburarukan jami&#8217;o&#8217;in Iran kuma \u0257aya ne daga cikin laburare goma na \u0199asar. Laburaren ya \u0199unshi taskoki masu yawa na litattafai a fannoni daban-daban na kimiyya da adabi. An samar da sashen asali na laburaren a shekarar 1949 ta hanyar wasu littafan sadaukarwa na Sayyed Muhammad Mashkouh malami a jami&#8217;ar, wanda sun kai kwafi 1329 na litattafai rubutun hannu.<\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">Laburaren na da girman sama da murabba&#8217;in mita 22000 a hawa 9. Hawa biyu a \u0199ar\u0199ashin \u0199asa, ground floor, hawa na 1, da sauran hawa 5 wa\u0257anda ke \u0257auke da litattafai da sanadodi. Laburaren na da membobi sama da dubu 50 kuma a kowace rana yana samun maziyarta a\u0199alla 4,500 na daga \u0257liban jami&#8217;ar da na wasu jami&#8217;o&#8217;in da cibiyoyi da mu&#8217;assasoshin koyarwa da na bincike, na ciki da wajen \u0199asr Iran.<\/p>\r\n<h3 style=\"text-align: justify;\"><span class=\"ez-toc-section\" id=\"5-_Sansanin_laburarukan_gama-gari_na_garin_Tehran\"><\/span><strong>5- <\/strong> <strong>Sansanin laburarukan gama-gari na garin Tehran<\/strong><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">Tun daga shekarar 1978 ma&#8217;aikatar al&#8217;adu da fasaha ta fara assasa laburarukan gari da gidajen karatu da nufin bun\u0199asa al&#8217;adu da fasaha da mutanen gari tare da inganta al&#8217;adar zaman gari tsakanin al&#8217;umar \u0199asar Iran. Tare da assasa laburaruka da samar da kayan aiki a cikinsu, ma&#8217;aikatar ta bazama neman ma&#8217;aikata masu kula da laburaren don kaiwa ga natija. Wannan Sansanin na da laburare 82 da \u0199wararrun ma&#8217;aikata 229 daga cibiyoyin al&#8217;adu masu inganci.<\/p>\r\n<h3 style=\"text-align: justify;\"><span class=\"ez-toc-section\" id=\"6-Laburaren_Tibyan\"><\/span><strong>6-<\/strong><strong>Laburaren Tibyan<\/strong><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">Laburaren Tibyan shi ne laburaren na&#8217;ura (digital library) mafi kyau a Iran sannan ya cika duka sharu\u0257an \u0199asa da \u0199asa kuma an assasa shi ne a shekarar 2003 bayan gudanar da binciken da ya dace game da laburaren na&#8217;ura. Laburaren na&#8217;ura na Tibyan na da jadawalin resources kamar yadda dokokin \u0199asa da \u0199asa suka tanada, kuma yana da &#8216;therasus&#8217; na Farsi da Islamic Science da aka karkasa zuwa yaruka 3; English, Arabic, da Farsi.<\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">A cikin Digital Library na Tibyan ana gabatar da ayyuka mabambanta kamar tambayar masu kula da litattafai, tura resources, duba index, sharing resources, shigar da \u0199orafi, jotting, da sauransu. Ga shafin laburaren kamar haka: library.tebyan.net<\/p>\r\n<h3 style=\"text-align: justify;\"><span class=\"ez-toc-section\" id=\"7-Noor_Digital_Library\"><\/span><strong>7-<\/strong><strong>Noor Digital Library<\/strong><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">Laburaren na&#8217;ura na Noor yana gudanar da ayyukansa ne a fannin Islamic Science da Human Science kuma ya fara aiki ne a shekarar 2006. Yana \u0257aya daga cikin manyan laburaruka goma na \u0199asar Iran kuma zuwa yanzu ya samar da taken litattafai sama da dubu 8 da kwafin litattafai sama da dubu 16 a fannin Islamic Science a maudu&#8217;ai kamar haka: Ulumul Qur&#8217;an da Tafsir, Hadith, Addu&#8217;o&#8217;i da Ziyarori, Nahjul Balagah, Kalam da Falsafa, Geography, Tarihi da Sirah, Fiqhu, Usul, Akhlaq da Irfan, Adabi da Man\u0257iq, da Mazhabobin Addinin Musulunci.<\/p>\r\n<h3 style=\"text-align: justify;\"><span class=\"ez-toc-section\" id=\"8-Babban_Laburaren_Jamiar_Hakim_Sabzevari\"><\/span><strong>8-<\/strong><strong>Babban Laburaren Jami&#8217;ar Hakim Sabzevari<\/strong><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">An assasa babban laburaren jami&#8217;ar Hakim Sabzevari a shekarar 1987 a tsohon ginin Tarbiat Moallem inda ya fara aiki da kwafin litattafai dubu 2. Bayan shu\u0257ewar shekaru tare da \u0199aruwar yawan kwasa-kwasan da ake yi a wannan jami&#8217;a, shi ma wannan laburaren ya ci gaba da bun\u0199asa inda ya tashi daga \u0199aramin laburare zuwa babba har ya samu shiga sahun manyan lanuraruka na \u0199asar inda yake \u0257auke da sama da kwafin litattafai dubu 80 da sauran resources wa\u0257anda ake tafiyarwa da manhajar &#8216;simorgh&#8217;. An bu\u0257e sabon muhallin laburaren a wani gini mai girman murabba&#8217;in mita 3,000 inda za a cigaba da tafiyarda da ayyukan maziyarta laburaren.<\/p>\r\n<h3 style=\"text-align: justify;\"><span class=\"ez-toc-section\" id=\"9-Babban_Laburaren_Research_Institute_of_Humanities_and_Cultural_Studies\"><\/span><strong>9-<\/strong><strong>Babban Laburaren Research Institute of Humanities and Cultural Studies <\/strong><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">Wannan laburare yana cikin manyan laburaruka goma na \u0199asar Iran a fannin Human Science. An assasa shi a shekarar 1977 a cibiyar nazarin al&#8217;adu ta Iran. An kafa hedikwatar laburaren a shekarar 1982 ta hanyar ha\u0257e laburarukan wasu ma&#8217;aikatu da cibiyoyin bincike irin su Academy of Literature and Art, Research Institute of Communication Sciences and Development of Iran, Iranian Culture Foundation, Shahnameh Ferdowsi Foundation, da Iranian Center for the Study of Cultures.<\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">Akwai litattafan fannoni kamar haka: Persian literature, linguistics, religious philosophy, ancient culture and languages, history of Iran (and other nations), da social science.<\/p>\r\n<h2 style=\"text-align: justify;\"><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Rufewa\"><\/span>Rufewa<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">An za\u0253o wa\u0257annan laburaruka ne bisa ma&#8217;aunai mafi muhimmanci ga \u0257alibai da masu bincike. Ana iya samun resources masu muhimmanci daga taskokin ilimi ta hanyar wa\u0257annan laburarukan cikin sau\u0199i. A kowace ilimi na \u0199aruwa ta hanyar bincike-binciken da ake yi.<\/p>","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<div class=\"pvc_clear\"><\/div><p id=\"pvc_stats_50469\" class=\"pvc_stats all  \" data-element-id=\"50469\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg aria-hidden=\"true\" focusable=\"false\" data-prefix=\"far\" data-icon=\"chart-bar\" role=\"img\" xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" viewBox=\"0 0 512 512\" class=\"svg-inline--fa fa-chart-bar fa-w-16 fa-2x\"><path fill=\"currentColor\" d=\"M396.8 352h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V108.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v230.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zm-192 0h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V140.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v198.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zm96 0h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V204.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v134.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zM496 400H48V80c0-8.84-7.16-16-16-16H16C7.16 64 0 71.16 0 80v336c0 17.67 14.33 32 32 32h464c8.84 0 16-7.16 16-16v-16c0-8.84-7.16-16-16-16zm-387.2-48h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8v-70.4c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v70.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8z\" class=\"\"><\/path><\/svg><\/i> <img decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/www.edutsn.com\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif\" border=0 \/><\/p><div class=\"pvc_clear\"><\/div>\u0198asar Iran mai tarihin ilimi, kimiyya, al&#8217;ada, na da laburaruka masu \u0257auke da taskokin da ba kasafai ake iya samunsu a sauran \u0199asashe ba. \u0198asarmu ta tanadar muku wa\u0257annan resources \u0257in domin taimaka muku wurin cimma hadafinku. Manufarmu ita ce&#8230;","protected":false},"author":127,"featured_media":48702,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[981,972],"tags":[],"class_list":["post-50469","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","category-shafi"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/50469","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/users\/127"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=50469"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/50469\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/media\/48702"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=50469"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=50469"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=50469"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}