{"id":50625,"date":"2023-11-15T12:30:59","date_gmt":"2023-11-15T09:00:59","guid":{"rendered":"https:\/\/edutsn.com\/karatu-a-lorestan\/"},"modified":"2023-11-15T12:30:59","modified_gmt":"2023-11-15T09:00:59","slug":"karatu-a-lorestan","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/karatu-a-lorestan\/","title":{"rendered":"Karatu a Lorestan"},"content":{"rendered":"<div class=\"pvc_clear\"><\/div><p id=\"pvc_stats_50625\" class=\"pvc_stats all  \" data-element-id=\"50625\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg aria-hidden=\"true\" focusable=\"false\" data-prefix=\"far\" data-icon=\"chart-bar\" role=\"img\" xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" viewBox=\"0 0 512 512\" class=\"svg-inline--fa fa-chart-bar fa-w-16 fa-2x\"><path fill=\"currentColor\" d=\"M396.8 352h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V108.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v230.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zm-192 0h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V140.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v198.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zm96 0h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V204.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v134.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zM496 400H48V80c0-8.84-7.16-16-16-16H16C7.16 64 0 71.16 0 80v336c0 17.67 14.33 32 32 32h464c8.84 0 16-7.16 16-16v-16c0-8.84-7.16-16-16-16zm-387.2-48h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8v-70.4c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v70.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8z\" class=\"\"><\/path><\/svg><\/i> <img decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/www.edutsn.com\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif\" =0 title=\"\"><\/p><div class=\"pvc_clear\"><\/div><p><b>Lardin Lorestan<\/b> na daga cikin lardukan yammacin \u0199asar Iran. Lorestan yanki ne mai yawan tsaunuka wanda in bacin wasu \u0257ai\u0257aikun filaye, duka yankin na kewaye da duwatsun Zagros. A kowace shekara ana samun \u0257alibai da yawa masu sha&#8217;awar karatu a Lorestan. Mun yi \u0199o\u0199arin tattara muku bayanan da suka danganci yanayin karatu a wannan Lardin na Lorestan.<\/p>\n<h2><img fetchpriority=\"high\" decoding=\"async\" class=\"aligncenter wp-image-39622 size-full\" src=\"https:\/\/edutsn.com\/wp-content\/uploads\/2023\/11\/%D8%AA%D8%AD%D8%B5%DB%8C%D9%84-%D8%AF%D8%B1-%D9%84%D8%B1%D8%B3%D8%AA%D8%A7%D9%86-1.jpg\" alt=\"Karatu a Lorestan\" width=\"700\" height=\"707\" title=\"\"><\/h2>\n<h2><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Lorestan\"><\/span>Lorestan<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<p>Lorestan ne ka\u0257ai lardin Iran wanda ya mamaye \u0257ayan sassa 4 na gidan tarihi na Melli na Iran saboda muhimmancinsa. Ga sassan hu\u0257u kamar haka; kafin tarihi, tarihi da lorestan, zamanin musulunci, tambari da ku\u0257i. Lardin Lorestan shi ne lardi na uku mafi yawan ruwa a Iran inda ya \u0199unshi kaso 12 cikin \u0257ari na duka \u0199asar Iran. Kodayake lardin ba ya kan iyaka, amma ya ha\u0257u da hasarori masu yawa a lokacin ya\u0199in Iran da Ira\u0199i.<\/p>\n<p>Lardin na Lorestan \u0257aya ne daga cikin larduka masu duwatsu a yammacin Iran. Duwatsun Zagros ne suka kewaye mafi yawancin yankin wannan lardin. Yanayin iskar lardin ya bambanta tsakanin yankunansa, ana iya ganin bambancin yanayi tsakanin yankin gabas da kudancin lardin. Ta arewa, lardin Lorestan na ma\u0199wabtaka da lardin Hamadan da lardin Markazi, ta yamma kuma<a href=\"https:\/\/isfahan.ir\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\"> lardin Isfahan,<\/a>ta kudu Khuzestan, ta yamma kuma lardin Kermanshah da Ilam. Hakazalika ta yankin gabas lardin Lorestan na da iyaka da lardin Chaharmahalo Bakhtiyari. Daga garin Tehran zuwa Lorestan nisan kilomita 36301 ne.<\/p>\n<h2> <\/h2>\n<h2><img decoding=\"async\" class=\"aligncenter wp-image-39639 size-full\" src=\"https:\/\/edutsn.com\/wp-content\/uploads\/2023\/11\/%D8%AA%D8%AD%D8%B5%DB%8C%D9%84-%D8%AF%D8%B1-%D9%84%D8%B1%D8%B3%D8%AA%D8%A7%D9%86-2-1.jpg\" alt=\"Karatu a Lorestan\" width=\"700\" height=\"707\" title=\"\"><\/h2>\n<h2><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Zirga-Zirga\"><\/span>Zirga-Zirga<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<p>A shekarar 1925 ne jirgin sama ya fara sauka a wannan filin jirgin. Tun daga lokacin da aka yi juyin juya hali a shekarar 1979 jirage suka daina kai-komo a filin jirgin wasu lokutan ma akan rufe shi gabadaya. Hanyoyin jirgin sama da ke aiki a filin jirgin Khorram Abad su ne layin jirgi na Khorram Abad, filin jirgi na Mehr Abad, da layin jirgi na Khorram Abad, filin jirgin Shahid Hashemi Nejad Mashhad.<\/p>\n<p>Kasantuwar cewa yankin na da yawan tsaunuka, layin jirgin \u0199asan lardin yana daga cikin hanyoyin jirgin \u0199asa mafi muhimmanci na \u0199asar. Hanyar jirgin \u0199asa ta lardin Lorestan na da tsayin kilomita 215 \u0257auke da tashoshi 15. A kan hanyar akwai kwarkwa\u0257a (tunnel) guda 133, hakazalika hanyar ta rsatsa a gefen kogin Dez da kogin Sezar. An fara aikin gina hanyar jirgin \u0199asa ta arewa zuwa kudu a shekarar 1927 inda aka kammala a 1938. Da farko layin jirgin \u0199asa na lardin Lorestan ya kasance a \u0253angaren kudu kafin a maida shi tsakanin tashar Durood da tashar Andimeshk a shekarar 1945.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<h2><img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" class=\"aligncenter wp-image-39634 size-full\" src=\"https:\/\/edutsn.com\/wp-content\/uploads\/2023\/11\/%D8%AA%D8%AD%D8%B5%DB%8C%D9%84-%D8%AF%D8%B1-%D9%84%D8%B1%D8%B3%D8%AA%D8%A7%D9%86-4.jpg\" alt=\"Karatu a Lorestan \" width=\"700\" height=\"700\" title=\"\"><\/h2>\n<h2><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Wuraren_yawo\"><\/span>Wuraren yawo<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<h3><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Abubuwan_Tarihi\"><\/span><span id=\"\u0622\u062b\u0627\u0631_\u0628\u0627\u0633\u062a\u0627\u0646\u06cc_\u0648_\u062a\u0627\u0631\u06cc\u062e\u06cc\" class=\"mw-headline\">Abubuwan Tarihi<\/span><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\n<p>Lorestan na da babban matsayi a tarihi. Tarihinta ya kasu gida uku; kafin tarihi, tsohuwar Iran, da kuma lokacin musulunci. Mafi yawan abubuwan tarihi na Lorestan sun \u0199unshi zane-zane, sassa\u0199a\u0199\u0199in koguna, kayan \u0199asa, da abubuwan tagulla. Dalilin yawan tsaunukan wannan yankin, mutanen farko mazauna wurin sun fara zama ne a tsakiya da yammacin lardin. A lardin Lorestan akwai kogo sama da 250 wa\u0257anda kusan rabinsu sun samu shiga cikin jerin abubuwan tarihi na \u0199asar Iran.<\/p>\n<p>Daga cikin muhimman kogunan lardin akwai kogunan Homian 1, Homian 2, Mirmalas, kogon Doushe Chegani na Khorram Abad, kogunan kafin tarihi na Khorram Abad irin su kogon Pasangar, kogon Qamari, kogon Kanji, kogon Gerarjneh, kogon Yafteh, kogon Bastani, kogon al&#8217;ajabi na Poldokhtar, kogon Tamandar, kogon Shahrood, da kogon Aligudarz.<\/p>\n<h4><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Gadoji_da_Ganuwoyi\"><\/span><span id=\"\u067e\u0644\u200c\u0647\u0627_\u0648_\u062f\u0698\u0647\u0627\" class=\"mw-headline\">Gadoji da Ganuwoyi<\/span><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h4>\n<p>Har yanzu akwai sauran ganuwoyi da gadoji tun na zamanin Hakhamenshian da Sasanian. Daga ciki akwai gadojin Gavmishan, Poldokhtar, Kashkan, Shapuri, Kalhour, Sipelleh, Mamoulan, fadar Nasir, masaukin ayari na Chameshk, da fadar Falak Illafalak. Akwai ma\u0199abartu da tsaunuka masu \u0257imbin tarihi a yankuna da dama na lardin Lorestan wa\u0257anda har yanzu binciken masana tarihi bai biyo ta kansu ba tukuna. Fadar Shapur Khuwast fada ce ta tarihi a tsakiyar garin Khorram Abad. Ana kiran fadar da sunan &#8220;Qal&#8217;e Davazdah Burji&#8221;. Fadar Shapur Khuwast na saman wani tudu da ke kallon garin Khorram Abad a kusa da kogin Khorram Abad, nan ne wurin yawon bu\u0257e ido kuma wurin tarihi mafi jan hankali na garin Khorram Abad.<\/p>\n<p>Gidan Bajul da Gidan Mandish da ke garin Aligudarz ma wasu ne daga cikin wuraren tarihi na wannan yanki. Daga cikin abubuwan tarihi masu jan hankali na garin Dorud kuma akwai tsohuwar gadar Chalanchulan. An aza tubalin gina gadar ne a zamanin Sasaniyawa inda aka bun\u0199asata a zamanin Safawiyawa. Wannan gadar an ginata ne a saman kogin Sezar kuma tsayinta ya kai mita 6 x 120, sannan tana da kusurwa 6 wanda tsayin kowace kusurwa zai kai mita 1. <button class=\"rank-math-content-ai-tooltip\">Shorten with AI<\/button><\/p>\n<p>Gadar Chalanchulan na da tududuwan karya taguwar ruwa ta gefen arewa maso yamma. Akwai katangogi masu tsayin santimita 90 da aka gina a gefe-gefen gadar domin kaucewa ha\u0257arin fa\u0257awar masu tsallakawa. Gadar na da rijista a cikin jerin abubuwan tarihi na \u0199asar Iran. Tana da nisan kilomita 20 daga cikin garin Dorud.<button class=\"rank-math-content-ai-tooltip\">Shorten with AI<\/button><\/p>\n<h3><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Wuraren_bu%C9%97e_ido_na_%C9%97abia\"><\/span><span id=\"\u06af\u0631\u062f\u0634\u06af\u0627\u0647\u200c\u0647\u0627_\u0648_\u062f\u06cc\u062f\u0646\u06cc\u200c\u0647\u0627\u06cc_\u0637\u0628\u06cc\u0639\u06cc\" class=\"mw-headline\">Wuraren bu\u0257e ido na \u0257abi&#8217;a<\/span><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h3>\n<p>Kasantuwar cewa lardin Lorestan na kewaye da duwatsun Zagros da yawan ruwan da ke yankin, akwai yanayi mai da\u0257i da ya yi daidai da masu yawon sha\u0199atawa da kuma wurare na \u0257abi&#8217;a masu jan hankali. Lardin Lorestan na da yanayi kala 4 mabambanta kuma yana da sanannun yankuna guda 3. A lardin akwai duwatsu masu tsayi, mafa\u0257ar ruwa, tafkuna, dazuzzuka masu fa\u0257i, da sauransu wa\u0257anda ke jan hankalin masu yawon bu\u0257e ido. Daga cikin muhimman wuraren bu\u0257e ido da wuraren \u0257abi&#8217;a akwai:<\/p>\n<ul>\n\t<li class=\"mw-default-size\">Yankin yawon bu\u0257e ido na Goldasht, Borujerd<\/li>\n\t<li>Tafkin Gahar, Dorud<\/li>\n\t<li>Oshtorankuh<\/li>\n\t<li>Furannin Dalani, Aligudarz<\/li>\n\t<li>Park \u0257in jeji na Shurab<\/li>\n\t<li>Yankin Goldasht<\/li>\n\t<li>Tafkin Keeyow<\/li>\n\t<li>Dausayin Poldokhtar<\/li>\n<\/ul>\n<h2><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Karatun_gaba_da_sakandare\"><\/span><span id=\"\u0622\u0645\u0648\u0632\u0634_\u0639\u0627\u0644\u06cc\" class=\"mw-headline\">Karatun gaba da sakandare<\/span><span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<ul>\n\t<li>Kwalejin Technical and Engineering <br>\nIslamic Azad University Khorram Abad<\/li>\n\t<li>Lorestan University of Medical Sciences<\/li>\n\t<li><a href=\"https:\/\/edutsn.com\/lorestan-university\" target=\"_blank\" rel=\"noopener\">Lorestan University<\/a><\/li>\n\t<li>Islamic Azad University Science and Research Campus Khorram Abad<\/li>\n\t<li>Islamic Azad University Khorram Abad<\/li>\n\t<li>Islamic Azad University Kuhdasht<\/li>\n\t<li>Islamic Azad University Aligudarz<\/li>\n\t<li>Islamic Azad University Poldokhtar<\/li>\n\t<li>Ayatollah Boroujerdi University<\/li>\n\t<li>Islamic Azad University Borujerd<\/li>\n\t<li>Islamic Azad University Science and Research Campus Borujerd<\/li>\n\t<li>Islamic Azad University Dorud<\/li>\n\t<li>Houzeh Ilmiyeh Kamalieh<\/li>\n\t<li>Islamic Azad University Rumeshkan<\/li>\n<\/ul>\n<h2><span class=\"ez-toc-section\" id=\"Karatu_a_Lorestan\"><\/span><img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" class=\"aligncenter wp-image-39630 size-full\" src=\"https:\/\/edutsn.com\/wp-content\/uploads\/2023\/11\/%D8%AA%D8%AD%D8%B5%DB%8C%D9%84-%D8%AF%D8%B1-%D9%84%D8%B1%D8%B3%D8%AA%D8%A7%D9%86-3.jpg\" alt=\"Karatu a Lorestan\" width=\"700\" height=\"700\" title=\"\">Karatu a Lorestan<span class=\"ez-toc-section-end\"><\/span><\/h2>\n<p>Lardin Lorestan na da yanayi na \u0257abi&#8217;a mai da\u0257i kuma mai kyau, hakazalika akwai jami&#8217;o&#8217;i biyu masu muhimmanci a lardin; Lorestan University da Lorestan University of Medical Sciences.<\/p>\n<p>Akwai jimillar jami&#8217;o&#8217;i da cibiyoyin koyarwa guda 19 a lardin Lorestan. Jami&#8217;o&#8217;in sun ke\u0253anta da wallafa mujallun musamman na ilimi guda 16, sun jimillar mujallu 136. Jami&#8217;o&#8217;in lardin Lorestan sun kar\u0253i ba\u0199uncin taruka 34 na kimiyya. Researchers (masu bincike) na jami&#8217;o&#8217;in wannan lardi sun wallafa ma\u0199alolin kimiyya guda 29966, guda 6288 daga ciki ma\u0199alolin mujalla ne sai kuma guda 17413 a tarukan cikin gida, sauran kuma a matakin \u0199asa da \u0199asa. A shekarar 2018 an samu jimillar \u0257alibai 51,177 masu karatu a jami&#8217;o&#8217;in lardin lorestan tare da malamai 1,407.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<div class=\"pvc_clear\"><\/div><p id=\"pvc_stats_50625\" class=\"pvc_stats all  \" data-element-id=\"50625\" style=\"\"><i class=\"pvc-stats-icon medium\" aria-hidden=\"true\"><svg aria-hidden=\"true\" focusable=\"false\" data-prefix=\"far\" data-icon=\"chart-bar\" role=\"img\" xmlns=\"http:\/\/www.w3.org\/2000\/svg\" viewBox=\"0 0 512 512\" class=\"svg-inline--fa fa-chart-bar fa-w-16 fa-2x\"><path fill=\"currentColor\" d=\"M396.8 352h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V108.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v230.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zm-192 0h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V140.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v198.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zm96 0h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8V204.8c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v134.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8zM496 400H48V80c0-8.84-7.16-16-16-16H16C7.16 64 0 71.16 0 80v336c0 17.67 14.33 32 32 32h464c8.84 0 16-7.16 16-16v-16c0-8.84-7.16-16-16-16zm-387.2-48h22.4c6.4 0 12.8-6.4 12.8-12.8v-70.4c0-6.4-6.4-12.8-12.8-12.8h-22.4c-6.4 0-12.8 6.4-12.8 12.8v70.4c0 6.4 6.4 12.8 12.8 12.8z\" class=\"\"><\/path><\/svg><\/i> <img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" width=\"16\" height=\"16\" alt=\"Loading\" src=\"https:\/\/www.edutsn.com\/wp-content\/plugins\/page-views-count\/ajax-loader-2x.gif\" border=0 \/><\/p><div class=\"pvc_clear\"><\/div>Lardin Lorestan na daga cikin lardukan yammacin \u0199asar Iran. Lorestan yanki ne mai yawan tsaunuka wanda in bacin wasu \u0257ai\u0257aikun filaye, duka yankin na kewaye da duwatsun Zagros. A kowace shekara ana samun \u0257alibai da yawa masu sha&#8217;awar karatu a&#8230;","protected":false},"author":127,"featured_media":39876,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[977,972],"tags":[1037],"class_list":["post-50625","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-garuruwa","category-shafi","tag-lorestan-hau"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/50625","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/users\/127"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=50625"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/50625\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/media\/39876"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=50625"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=50625"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/www.edutsn.com\/Hau\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=50625"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}